'DASKIN 'DARIDI
DASKIN 'DARIDI ................... Luba yar marainiya, ba gatan uwa bana uba. Kullum sai azabtarwa da wahala a hannun Inna Marka da Malam Ado tare diyarsu Lami. Ga kuma Lami yar gaban goshin Inna Marka, yarinya yar gata mara kunya. Babu abunda ta nema ta rasa. Sai dai in bata ce tana so ba. Ga iya raba ma smaarin kauye duri. Yarima dan Sarki jikan Sarki. Yaro dan gata, dan gaban goshin Sarki. Sai dai kash! Yarima duk ya addabi yan matan fada da cin duri. Duk yabi matan bayi, da kuyang ya cinye. Kullum aikinsa kenan cin duri. Sarki ya gaji da wannan hali na Yarima, yace ya fitar da mata ayi masa aure, yanda zai dinga cin durin halal bana haram ba. To Yarima fa yafi son ya dinga barbara wajen matan fada. Don haka sai yace bazai taba aure ba har sai an samu budurwar da zata iya fada masa asalin sunan sa na yanka. Sarki bai jira komai ba ya saka gasa a garin, duk yarinyar da ta fadi sunan Yarima na yanka zata zama gimbiyar gari, ita Yarima zai aure ko yaso ko yak