KIBIYAR ZUCIYA
KIBIYAR ZUCIYA •••••••••••••••••••••••°••• Na waigo ne lokacin da naji an taba ni a kafada. Naga wani bakin mutum zabgege, ya sha bakin glass, ga wani murdadden gashin baki. Kwatankwacin tsayin sa ya kai tsawon gardawan jaruman nan na wrestling. Ga muryar sa mai kara kamar anyi tsawa a yayin ruwan sama. Na kai duba na zuwa ga kirjinsa, naga nonuwansa har wani rawa suke ta cikin riga, ga damtsen sa mai ban tsoro. Kai duk inda kake neman 'Qato' to wannan ya wuce munzalin haka. Domin wannan mutumin da nake kallo yanzu, idan ka aje masa maza ashirin masu takamar suna da karfi, wallahi duk sai ya zubar dasu da bugu dai-daya. A tsorace na kalle sa tare da cewa, "na'am." Mutumin nan yace, "kai ne Nectar Boy?" Sai naji wani kululu a ciki na, burata dake tsalle cikin wando saboda zumudin zata ci yar gidan gwamna sai ta koma sululu ta kwanta cikin wando kamar ka tsoma lagwani cikin risho. Cikin wata dakusashiyar murya me nuna alamun ...