Posts

Showing posts from January 29, 2023

,CIN BABA NA

Image
  Farida ta iso gida daga makaranta domin amsa kiran Babanta, inda yace su Mama zasu fita ana jiranta. Tana shigowa gidan taga Malam Bala zaune a falo yana kallo. Ta gaishe sa tare da cewa, "Na dawo Baba." Malam Bala yace, "to ai kin makara, har sun fita sun bar ki. Ziyara zasu je gidan yan'uwa dama. Sai dare zasu dawo." Farida tace, "to shikenan, ai sai inyi karatu kawai a dakin mu." Ta mike domin tafiya daki. Sai Bala yace, "Umm baki ji ba, maganar kudin makarantar nan, lokacin biya yayi ko?" Farida tace, "eh Baba." "Nawa ne kudin?" Ya tambaya. Tace, "dubu arba'in da biyar ne." Malam Bala ya fara laluba aljihunsa kamar zai ciro kudi, sai kuma yace, "Kash! Ashe kudin na daki, shiga dakin ki dauko min su akan gado." Farida tace, "To!" Ta nufi dakin Baban nata domin dauko kudi, tana murna zata samu na kashewa, don ta dan yi kari akan asalin kudin. Tana shiga dakin ta nufi gadonsa, inda