YAWON DUNIYA (EPISODE 1)
Hmmm! Toh sunana Zankadaziyya, nice na dauki ragamar kawo maku labarin YAWON DUNIYA na Nectar Boy, nima na fito kun ganni naci ado ina biye dashi zan dinga zayyana maku abunda ke afkuwa. Labarin Nectar Boy daga bakin zankadaziyya mai abun dadi a rafin dadi cikin tekun dadi. Episode 1 ............. Na langabe kai na kalleta nace, "haba Rahane, nine fa masoyin ki wanda muka ma juna alkawarin kasancewa tare har abada". Ta harare ni tace, "heheee! A da kenan. Yaro bari kaji, yanzu da mai kudi ake damawa, kai shikenan sai dai kazo ka saka ni a lungu ka dinga matse min nono kana shafe min duwawu ba ko kwandala. Ko kudin jan baki baka bani amma kafi kowa iya tsotse min jan bakina yana karewa da wuri. Duk ranar da nasa janbaki muka hadu sai ka tsotse min shi ka shanye min lebe". Nace, "hmm! Rahane ai arziki kashi ne, kowa yana taka nashi, nima ban taka nawa bane amma zan tako". "Mu gani a kas! Ance da kare ana biki a gi