DOLE SAI YACI DURI
DOLE SAI YACI DURI ••••••••••••••••••• Yana nan kwance kidi na tashi a kunnensa, sai yaga mutum ya fito daga dakin Anti Altine da sauri. Yana dingishi tare da daura belt din wandonsa. Ya cire wakar dake kunnensa, ya zabura. Ya kalli wanda ya fito, yaga ashe Sani ne na cikin unguwarsu. Jafar yace, "Sani?" Sani yace, "na'am Jafar". Jafar yace, "Sani ya naga hawaye sun bushe a idon ka. Kuma me kake cikin gidan mu naga ka fito daga dakin Anti Altine?" Sani yace, "uh uh babu komai, gida zan tafi". Jafar yace, " to me kake cikin gidan mu. Ya akai ka shigo har cikin daki kuma?" Sani yaga Jafar ya taso masa haikan, gashi duk wani karfinsa Altine ta zuke. Ko tafiya ma da kyar yake yi. Wasu hawaye suka nemi kwace masa, cikin muryar kuka yace, "wallahi Altine ce tace inzo, kuma da nazo tayi min fyade". Jafar yace, "fyade kuma". Sani ya samu ya tattaro dan sauran karfinsa, sai