A GIRGIZA KWANKWASO 3
Nusaiba tayi murmushi, tace, "a'a babu komai Farida". Sannan ta kara da cewa, "Farida ga mijina Maryam ku gaisa". Nan Maryam da Farida suka gaisa, aka dan taba hira daidai gwargwado. Lokacin da aka tashi party din "Kwallon Nono", sai Farida ta nemi sanin inda suke da zama har suka yi musayar adireshi. Maryam ta cigaba da fushi da Nusaiba, a dalilin tana tunanin bata son ta ne yanzu, tana son wannan sabuwar yarinyar mai suna Farida. Nusaiba ta fara tunanin hanyar da zata shawo kan Maryam domin su daidaita, sai wata shawara ta fado mata. Maryam yar bidi'a ce, babu abunda take so sama da chasu. Maryam na tsaye a kicin tana shirya masu abincin rana, sai Nusaiba tazo bayan ta. Ta sakalo hannunta a kugun Maryam, tare da kwantar da kanta a kafadar ta. Ta sumbace ta a wuya, sannan tace, "Mijin, wani abu nake ta tunani dazu. Nan da kwana hudu shine zai kama daidai da shekarar mu guda da yin aure. Ya kamata mu shirya party mana. Maryam data daure fu...