Posts

Showing posts from November 5, 2017

YARAN ZAMANI

Image
YARAN ZAMANI ••••••••••••••••••• Toh jama'a na sake kawo maku wani shirin fa mai suna Yaran Zamani. Yara masu leken iyayen su tsakar dare, daga nan sai su ruga daki suma su gwada yanda ake yi. •••••••••••••••••••••••••••• Kasancewa ana hutun makaranta, yaran gidan basu tashi da wuri ba yau. Samir shi ya fara tashi wajen karfe tara, ya leko falo inda yaga har Abba da Ummi sun yi breakfast sun tafi wajen aiki. Dama idan babu makaranta, Ummi bata tashin kowa, sai dai ta hada masu karin kumallon su ita da Abba su ci su tafi aiki, kowa ma'aikaci ne, idan suka tafi sai yamma Ummi zata dawo, shi kuwa Abba sai dare. Samir ya duba dakin Samira kanwar sa, yaga bata bude kofa ba ma, alamun bacci take, bai tashe ta ba, sai ya matsa dakin yan biyu domin yaga yanayin da suka kwana a matsayin sa na babban yaya a gidan. Yana zuwa ya tarar da kofar su a bude, ya leka dakin domin ganin ko sun tashi. Yana lekawa yaga Jamilu kudundune akan gadonsa yana munshari, ko sace shi zaka yi a lo...