MATAN KAUYE
MATAN KAUYE •••••••••••••••••••• Lahaula! Yaya Lawali? Binta? Me kuke ba kaya cikin dare". Binta ta galla ma Shatu harara tace, "munafukar banza, uban me ya kawo ki nan yanzu kema". Shatu tace, "to shikenan, bari in kira Baba sai muga nida ke wake cikin tasku. Ni dake tsaye da kaya a bakin kofa, ko kuma keda ke kwance kan katifar Lawali a zindir". Tana rufe baki ta juya da niyyar kiran Baba Ado domin yazo yaga abunda muke yi. Kamar wani dan chanis, haka na buga tsalle, kaciyana tana lilo a iska na riko hannun Shatu ina bata hakuri. Binta ko ido ya raina fata, tana so ta ba Shatu hakuri amma girman kai ya hana. Shatu tace, "wallahi Yaya Lawali in banda kaine sai na kira Baba ya ga iskancin da Binta take yi, yanzu kawai ta durkusa ta bani hakuri sai in hakura, kuma ta tashi mu koma daki". Da kyar na lallaba Binta ta durkusa gaban Shatu ta bata hakuri, sannan suka rankaya suka tafi dakinsu, suka barni ina ...