Posts

Showing posts from June 10, 2018

GIDAN MALAM

Image
GIDAN MALAM •••••••••••••••••••• To masu karatu, ga Nectar Boy ya dawo maku da wani sabon labari mai taken GIDAN MALAM. Labarin wani yaro mai suna Rattaba'una, wanda ya shiga taskun rayuwa kala-kala duk a sanadiyyar cin duri.  Yaro dai ya kama Ubansa na kwartanci a makwabtan su, dan gudun kar Rattaba'una ya tona masa asiri sai ya tura sa almajiranci gari mai nisa. To a can din kuwa ya tarar da jarfa kala-kala, inda ya samu kansa cikin halin jaraba.  Malamin su dai ashe taushe almajirai yake yana ci, har wani daki ya ware cikin gida mai suna dakin duhu. Sai dai ya kai yaro cikin daki su kwana a boye, gobe kaga yaro na tafiya a gwale ko zama na gagarar sa. Tunda ya dora idonsa kan Rattaba'una, yaji cewa yana bukatar yaron.  Matar malam kuwa kullum cikin damuwa da bukata, ta kudiri niyyar tunda dai Malam baya kulata, almajiransa yake dannewa, to ita ma fa sai ta samu wanda zai dinga surfa mata jela cikin dare. Sai ko tayi arba da Rattaba'una, ai