Posts

Showing posts from July 2, 2017

QANWAR MIJI

QANWAR MIJI •••••••••••••••••••••• Ina masoya labarin madigo? Shin kun karanta littafin Qanwar Miji kuwa? Ga Fadila dai ta cika mace iya mace, amma sam namiji baya gabanta. Tayi aure amma ta kamu da soyayyar Qanwar mijinta, sai dai kuma Qanwar mijin ba yar madigo bace, bata ma san Fadila na sonta ba. Ita kadai take kidinta kuma take rawar ta. Toh yaya za a kare kenan? Fadila zata samu abunda take so na cin Qanwar mijinta? Kar ku manta kuma ga wata ja'irar Qawa nan dake lalata Fadila, ita ke kara koya ma Fadila sirrikan madigo, wai ita nan Fati. To ko zata bada gudummuwa wajen kawo Qanwar mijin Fadila zuwa kan gado? Amma fa Fadila bata son kowa ya matsa kusa da Qanwar mijinta domin tana kishin ta, cikin kishin kuwa har da Fati. Toh komai dai ya a cikin littafin QANWAR MIJI kar a baku labari. ... KADAN DAGA CIKIN QANWAR MIJI ••••••••••••••••••• Tana jin fitar motarsa sai ta zauna kan kujerar falo tana murmushi, fara'a fal cike da fuskarta. Duk wanda ya ganta a lokac