GWATSON YANSANDA

GWATSON YANSANDA •••••••••••••••••••••• Bakwal! Bakwal! Bakwal! Haka duwaiwanta ke motsawa yayin da take rangwada cikin ofishin DPO, ta bashi baya tana taku zuwa ga kofar fita daga ofishin. DPO Garba na zaune a kujerarsa, ido ya fito kuru-kuru, ya zuba ma kwankwason yarinyar nan ido, tana da mahaukacin kugu kamar bokiti, ga duwaiwai shafta-shafta kamar ita ta mulmulo kayanta. "Gaskiya dole in jaraba sa'a ta, duk da cewa na hana hakan amma wannan dadin bazan bari ya wuce ni ba." Garba ya fada a zuciyarsa. Yayi gyaran murya tare da cewa, "Umm.... Kofur Laraba!" Har ta dora hannunta akan kofar sai ta waigo tace, "Yes Sir!" Wash! Ai data waigo ya kara kallon lebbanta sun sha janbaki, gata fara ba kamar yawancin yan sandan da ake kawo masa ba bakake wuluk. Kirjinta dumus, ta dan bude botiran sama guda biyu ana hango dan mulmulen nonon nan. Sai DPO yaji zulum cikin wandonsa, mayyar nan ta hango dadi har ta fara tsalle, kai bur...