Posts

Showing posts from December 31, 2017

KIBIYAR ZUCIYA 2

Image
                      KIBIYAR ZUCIYA 2 ••••••••••••••••••• Kun tuna labarin Nectar Boy dasu Anti Asiya?  Labarin Bilkisu Kibiyar zuciyar sa da irin muguwar soyayyar da suke kwasa?  Toh in baku manta ba ya dau hanyar zuwa Maiduguri domin ya kwaso ganima a gidan Gwamna. To yaya wannan tafiyar zata kasance?  Ku karanta KIBIYAR ZUCIYA 2 domin samun amsar komai.  •••••••••• KADAN DAGA CIKI ••••••••••••••••••••••• Muna zaune a falo, ta kanannade a jikina. Na rungume ta muna kiss da safe. Ga TV na aiki amma hankalin mu yana kam juna, kiss muke ina kama nonuwanta wanda na zaro waje daga cikin vest dinta, ina laguda su sosai.  "Ehem! Ehem!" Muka ji gyaran murya daga bakin kofa.  Muka juya da sauri domin ganin waye. Sai na ga Garje ya shigo, bayan sa kuma ga mutane biyu nan. Namiji da mace sun danno kai, wato yayi masu jagora. Ina ganin mutumin na gane ko waye. Domin a lokacin zabe, nima nayi jam'iyyar su CMC (Ci Mu Ci). Jam'iyyar da ta