SIRRIN SANIN DADIN MACE TA YATSUN KAFAR TA
KO KINSAN ME YASA MAZA KE YAWAN KALLON KAFAR MACE ??? Idan kin san baxa ki yi comment ba kada ki karanta dan Allah Da zarar kin doso inda maza suke a hanya ne ko a kasuwa ko a makaranta zaki wuce ko in kina magana dasu se suyita faman kallon kafarki .... Me suke dubawa ne ??? Wati yawancin maza suna cewa halittar mace tana kafarta ne . Dan haka a kafar nan Galibi mazan ke gano yanayin sha'awar /ni'imar mace. Wasu na cewa idan kika ga mace yatsar kafarta ta Biyu tafi babban yatsarta tsayi to tana da sha'awa sosai (higher class). Idan kuma tsayin yatsarta ta biyun yai daidai da babbar yatsa to tana tsaka-tsakiya (middle class) ne gurin sha'awa. Idan kuwa yatsarta ta biyun ba ta kai babban tsayi ba to wannan tana da karancin sha'awa(lower class). Idan dunduniyar kafar mace a cike take dam yanda ba a ganin jijiyar agararta to tana da ni'ima sosai. Akwai abinda ake cewa "wushiryar kafa" kamar yadda kuka San akwai wushiryar hakora to hakanan akwai