SIRRIN SANIN DADIN MACE TA YATSUN KAFAR TA

 


KO KINSAN ME YASA MAZA KE YAWAN KALLON KAFAR MACE ???
Idan kin san baxa ki yi comment ba kada ki karanta dan Allah
Da zarar kin doso inda maza suke a hanya ne ko a kasuwa ko a makaranta zaki wuce ko in kina magana dasu se suyita faman kallon kafarki ....
Me suke dubawa ne ???
Wati yawancin maza suna cewa halittar mace tana kafarta ne .
Dan haka a kafar nan Galibi mazan ke gano yanayin sha'awar /ni'imar mace.
Wasu na cewa idan kika ga mace yatsar kafarta ta Biyu tafi babban yatsarta tsayi to tana da sha'awa sosai (higher class).
Idan kuma tsayin yatsarta ta biyun yai daidai da babbar yatsa to tana tsaka-tsakiya (middle class) ne gurin sha'awa.
Idan kuwa yatsarta ta biyun ba ta kai babban tsayi ba to wannan tana da karancin sha'awa(lower class).
Idan dunduniyar kafar mace a cike take dam yanda ba a ganin jijiyar agararta to tana da ni'ima sosai.
Akwai abinda ake cewa "wushiryar kafa" kamar yadda kuka San akwai wushiryar hakora to hakanan akwai wushiryar kafa wato shine tsakanin babban yatsa da sauran yatsun ya zama akwai dan distance wushiryar kafa kenan,to mata masu irin wannan kafar suna da juriya (lasting) kamar yanda kuka San da yawan mata masu wushirya mata ne na daban, har wasu malaman Fiqhu na cewa in so samu ne ayi kari a cikin sadakin me wushirya .... (saboda matsayin halittarta).
To amma Allah kanyi ikonsa yanda yaso,wannan hasashe/nazari ne na masana halittar mata cikin abinda Allah ya sanar dasu .... Dan haka akan iya samun mace na da wata siffar amma bata da dabi'ar wannan siffar ko kuma tana da dabi'ar siffar da aka fada amma ba ta da siffar wannan ba abin mamaki bane iko ne na Allah dan haka kar wata ta dami kanta for any reason.
Wata kuma tana da wata siffar tana kuma da yanayi/dabi'ar suffar amma kuma bata Sani ba may be se an fada mata se kuma ta fara lura.
Allah ya sa mu dace.

Comments

  1. Allah ya sa mudace

    ReplyDelete
  2. Allah Mai jikima Allah ysa mudace

    ReplyDelete
  3. Allah ya gafarta mana

    ReplyDelete
  4. Nidai inason aurar mai wushiryar kafa

    ReplyDelete
  5. Allah mun gode wa ni’imominka.

    ReplyDelete
  6. Allah ya kyauta

    ReplyDelete

Post a Comment

Rubuta ra'ayin ka

Zafaffan Labarun Nectar Boy

YAR TALLA COMPLETE

LIDIYA ƳAR MAGUZAWA

MAMA TA GA BURA

YAN MADIGO

FADILA DA FATI

MAKARANTAR BODIN 1

,CIN BABA NA

ANTY MAI RUWA

KWARTAYEN ALHAJI

YAN MATAN JAMI'A