Posts

Showing posts from July 15, 2018

CIKIN WAYE 2

Image
CIKIN WAYE 2 •••••••••••••••••••••••••• Yarinyar budurwa yar shekara sha shida, yar gidan masu kudi da gayu da komai dai. An lallaba cikin tsakar dare an dirka mata ciki. Wai cin ma harda cin goho saboda tsabar iskancin wannan kwarton. Wai kazo fyade amma har sai kasa an maka goho ma. Toh yanzu abun tambaya anan CIKIN WAYE?  Dole dai a fitar da wanda yayi mata ciki a gidan nan.  Hajiya Asiya uwar masifa, mahaifiyar Anisa tace in ba a gano wanda ya dankara wa Anisa ciki ba, to zata kashe kowa a gidan nan. Tana zargin gaba daya mutan gidan.  Ga dai Alhaji Isah nan, mahaifin Anisa. Mutum mai tsananin bukata da son cin duri, in ma ya nema wajen matarsa bai samu ba yana zagayawa cikin dare yaje nema wani wajen a cikin gidan dai. Ga kuma Malam Aminu, babban yayan Anisa, ustazu na azo a gani. Sai dai wajen kallon mata da hadiyar yawu ba a bar sa a baya ba. Inji wani yace to ustazu katako ne?  Ga kuma Adamu direba nan. Yaro dan duniya, wanda ke tsanani