Posts

Showing posts from January 8, 2017

TSINTACIYAR MAGE

Image
 TSINTACIYAR MAGE.... •••••••••••••••••••• Alhaji Sani da Hajiya Salma sun yanke shawarar idan tafiyar kasuwancinsa ya taso, zasu dinga tafiya tare sai su bar mai aiki ta kula da yaransu. Shine yanzu suka yi tafiyar kwana uku. Tafiyar kasuwanci ne amma tafi kama da tafiyar shakatawa, domin tunda suka gama harkar kasuwancin, suka koma dakin hotel dinsu, cin duri kawai suke suna morewa. Style kala kala babu wanda basu dandana ba, ruwan duri kam sun tsiyayar a gadon hotel kamar anyi wanka da ruwa. Yanzu sun gama morewa kuma sun kwashi hanya domin komawa gida wajen ya'yansu. Suna cikin tafiya sai suka ga wata mata tsugunne a gefen titi. Tana tsugunne tana shessheka a wahalce. Nan take suka faka motarsu gabanta. Hajiya Salma ta leko tace, "malama lafiyar ki kuwa, meya faru haka?" Matar nan ta dago fuska bakinta na rawa tace, "ku taimake ni, yunwa nake ji?" Basu da wani abinci a motar, kuma babu halin samunsa a wajen. Don haka sai Salma ta kalli Sani