KWALELE
KA GANI! KA GANI!! KWALELEN KA!!! ............................... Jabiru wani matashin magidanci ne mai mata biyu Jamila da Safina da diyarsa kwara daya Baby Sady. Rayuwa tana masu dadi, Jabiru indai wajen cin durin matansa ne, to gwani ne shi. Watarana kawai sai matan nan suka nemi Jabiru ya siya masu kayan anko na zuwa biki kusan naira dubu dari. Shi kuma maigida yace ai Buhariyya ake, don haka ba kudi. Su ko mata sun kula Jabiru bazai iya kwana ba cin duri ba, sai kawai suka tafi yajin aikin cin duri tsakaninsu da Jabiru. Daga yajin aiki kuma sai suka fara yi masa kwalele ta hanyar saka matsatsun kaya suna yin abubuwa masu tayar da sha'awa gabansa. Daya kawo cafka sai su hana. Shin yaya za a kwashe tsakanin Jabiru da Jamila da Safina? Zai ci durin kuwa? Zasu samu ankon kuwa? Komai na cikin labarin KWALELEN KA. ................. KADAN DAGA CIKI •••••••••••••••• ****************** Tunda safe Jabiru ya fito daga dakinsa ya dawo falo ya kwanta. Yana nan zaune sai ...