YAWON DUNIYA (episode 1)
YAWON DUNIYA Episode 1 ............. A dalilin banda ko sisi, daga noma sai noma. Hakan bai dame ni ba sai watarana kwatsam wani dan matashin mai kudi ya shigo gari, yanmatan namu duk ya kwace. Ko ina zunden mu ake akan cewa matsiyata. To abun ya kawo gare ni, masoyiyata Rahane dai tayi min ta-tas a dalilin sa. Ni kuma nasha alwashin sai nayi kudi kota halin kaka, domin in share takaici na. ............. KADAN DAGA CIKI ............. Na langabe kai na kalleta nace, "haba Rahane, nine fa masoyin ki wanda muka ma juna alkawarin kasancewa tare har abada". Ta harare ni tace, "heheee! A da kenan. Yaro bari kaji, yanzu da mai kudi ake damawa, kai shikenan sai dai kazo ka saka ni a lungu ka dinga matse min nono kana shafe min duwawu ba ko kwandala. Ko kudin jan baki baka bani amma kafi kowa iya tsotse min jan bakina yana karewa da wuri. Duk ranar da nasa janbaki muka hadu sai ka tsotse min shi ka shanye min lebe". Nace, "hmm! Rahane ai arziki kashi ne