YAWON DUNIYA (Episode 2)
YAWON DUNIYA (episode 2) Cigaban labarin Yawon Duniya na Nectar Boy. KADAN DAGA CIKI Sadi yace, "nifa na so ma gajiya, kullum mune cikin daji muna kwana akan bishiya kamar wasu ya'yan birai". Nace, "kar ka damu ai munyi rabin tafiyar, mun kusa zuwa". Sadi yace, "rabi fa kace? In dai rabi ne gara in koma garinmu in dinga zuwa gona, wannan wahalar tayi yawa ai". Muna cikin muhawwarar nan sai muka ji dariyar mata, na kalli Sadi dake ta zuba korafi nace, "kai! Shhhhh, saurara can kaji". Muka kasa kunne da kyau muka ji muryar mata ne keta dariya, sai kuma muka ji fanjam-fanjam na ruwa. Muka lallaba cikin sando muka nufi inda muke jin wannan sautin, da zuwa muka ga rafi ne a cikin dokar dajin nan, ga yanmata nan guda biyar a zindir suna wanka. Kun san abunda ake ce ma gonar nunannun tumatir ko? To haka muka ga yanmatan nan, nunannu ne sun koshi iya koshi. Nonuwa rufta-rufta suna ta shawagi a iska idan yanmatan nan na tsale. Gasu gwanin