Posts

Showing posts from April 23, 2023

A GIRGIZA KWANKWASO (KWALLON NONO)

Image
  Suna cikin wannan yanayi, sai ga Farida ta shigo dakin. Tana shigowa tayi tsaye turus domin ganin masoyan nata guda biyu suna ta kuka. Hankalinta a tashe ta saki jakarta. Ta tunkare su, tana cewa "lafiya. Meya same ku?" Ta rike hannun Nusaiba, tace, "Yar'uwa me ya faru?" Nusaiba bata iya magana ba, sai dai ta nuna Maryam da yatsa. Farida ta juya ga Maryam tace, "Mijin me ya faru. Kukan me kuke?" KWANAKI UKU DA SUKA WUCE Maryam da Nusaiba suna tafe akan hanyar su ta zuwa party din zagayowar shekarar haihuwar wata aminiyarsu, sun rike hannun juna. Suna musayar kallon juna cikin shaukin soyayya da kulawa. Da kun kalli fuskar su zaku gane masoyan juna ne na hakika. Domin a yadda suke tafiyar ma, akwai alamun cewa inso samu ne, kowace zata goya dayar domin kar tasha wahalar takawa da kafarta. Kayan da suka sa yayi matukar fito da surar jikin su dama gasu kyawawa. Sannan suka dauko wasu kaya iri daya suka sanya a jikin su. Hakan yayi matukar fito da ky