KIBIYAR ZUCIYA 3


KIBIYAR ZUCIYA 3
••••••••••••••••••

Ina nan kwance lamo kamar ban san me ake ba. Na kara jan mayafi na lullube jikina domin a zindir nake. Anan naji an bude kofar dakin daga waje. Naji takun mutane sun shigo dakin da nake har tsakar dakin. Bayan wasu yan dakiku da suka kwashe suna kallo na, sai naji tace, "A tashe sa ina so muyi magana."

Da farko dai kun san in zaba tashi mutum daga bacci kiran sunan sa ake, idan aka kira bai amsa ba sannan ake dan taba kafafuwansa in har tashin ya zama dole. To nima haka nayi lamo ina jira a tashe ni cikin lumana kamar kowa. Ashe mugun nan Garje neman dalilin taba lafiya na yake. Sai ko naji ya kimtsa min wani hamshakin mari a kunci na.

Ai ko na zabura a rikice tare da dafe kuncin nace, "Wayyooo! Tayar dani fa akace kayi, ko ba haka ba Hajiya?"


Hajiya matar gwamna ce ashe ta shigo wajen. Da taga yanda nake sosa kuncina a rude tayi murmushi. Duk da cewa ta daure fuska, da alamun tazo tayi min rashin mutunci ne, amma ganin yanda na sha mari sai taji tausayi na. 

Tace, "Kai Garje haka ake tashin mutum daga bacci?"

Garje yace, "Hajiya wannan ba mutumin kwarai bane, ni ki bani dama in zane sa ma."

Hajiya tace, "a'a hakan ma ya isa, ku fita waje ku bar mu ina son magana dashi ne."


Garje da yarinyar nan wadda ta kawo min abinci suka amsa, sannan suka fita daga dakin tare da jawo kofa. Hajiya ta maido hankalin ta gare ni. Taga har yanzu ina sosa kunci na da yasha mari, wajen har yayi ja da sawun tafin Garje. 

Tace, "sannu kaji yaro."

Ta jawo kujerar da ake ajewa gaban madubi ta zauna nesa kadan daga inda nake cikin lullubi akan gado. Domin bazan iya tashi ba, babu kaya jikina zindir nake. Na zuba mata ido domin inji maganar da zata yi min. Ta fara da tambayar sunana, inda na sanar da ita Nectar. Tace asalin suna fa, nace mata ai ko a gidan mu haka nake amsawa. 

Bayan tambayoyin garin mu da sauran wasu yan abubuwa game dani, sai tace, "Wane irin asiri kayi ma Safiyya na?"

Nace, "Hajiya ya jikin Safiyya, da fatan ta warware."

Tace, "Ya ina tambayar ka kana tambayana. To ta farfado tun jiya amma taki cin abinci taki yin wanka, babu abunda take yi sai kuka da rokona akan mu hada ku aure da ita, domin babu wanda take so in ba kai ba."

A raina nace, "tabdijam! Ashe Safiyya tana da aiki, dan ni Bilkisu ce kawai a raina." 

Yanzu haka na shiga damuwa domin kwana uku kenan da zuwana Borno, kuma har yanzu ban kira ta ba saboda rashin dama. Tunda nazo garin nan Safiyya bata barni na samu lokacin kai na ba ko da na minti biyu ne. Ko yaushe tana makale dani domin ina matukar nuna mata soyayya a bayyane, ga sirrikan gamsar da mace wanda na nazarta sosai. Hakan yasa ko cikin dare sai tayi filo da kirji na take iya bacci. Abinci ma bata ci sai na bata a baki. Ni kuwa ban san haka al'amarin zai kasance ba, na biye mata ina ta nuna mata soyayya kamar da gaske. Amma a zahiri Bilkisu kadai nake so. 


Hajiya ta katse min tunani na ta hanyar cewa, "ka gaya min wane asiri ka mata?"

Nace, "Hajiya babu komai, tunda nake ko jiqon gargajiya ban taba sha ba, balle har in ma mace asiri. Tsakanina da magani panadol ne kawai."

Tace, "to menene ka ruda Safiyya dashi har ta kamu da matsananciyar soyayyar ka haka? Dan wannan irin so da take maka ba hakanan zallan so bane, akwai wani abu a ciki. Ka gaya min me kayi ma diyata, ko yanzu insa Garje ya tambaye ka."Jin ta kira sunan Garje yasa na fara tunanin mafita. Dan ko hanya ban so mu hadu da Garje balle ace ya tambaye nk wani abu, wato in suburbudu ma kenan. Nan fa na fara tunanin dubarar ceton kaina daga tarkon Hajiya. Sai kawai maganar Musa Ajayi ta fado min a rai. Akwai watarana da yake bani labarin yaci matar ciyaman din unguwar su. Nace ina mamakin yanda yayi nasarar samun matar babban mutum, sai yake ce min ai su matan yan siyasa da manyan yan kasuwa basu da wahalar rikitawa. Karamin abu zaka mata sai hankalinta ya tashi. 


A bayanin da yake min, ya nuna min cewa ai mazajen su basu da lokacin su sosai, hakan ke sawa suna neman wani namiji domin ya biya masu bukatar su tunda dai su ba katakai bane. To idan kuma har matar bata neman wani namijin, zata kasance tana cikin sha'awa sosai. Daka yi mata karamin abu sai hankalinta ya tashi, sha'awar ta motsu har ya zama ta baka kanta. Da kuma na tuno yanda Hajiya ta kalla burana jiya da suka kama mu da Safiyya, naga alamun marmari a fuskar ta. Tih naga fa da a sa Garje ya jibge ni babu dalili, gara a jibge ni da hujja. Gara in kai ma Hajiya farmakin cin duri a buge ni da hujja, da ace hakanan an buge ni don in fada abunda ban san amsar ba.

 Da wannan tunanin nace, "Hajiya gaskiya akwai dalilin da yasa Safiyya ta kamu da soyayyata, amma ba asiri bane."

Tace, "to menene?"

Nace, "Hajiya in kika ji akwai matsala, ina jin nauyin ki fa."

Tace, "ina so in san ko menene ya rikita min yarinya, in baza ka gaya min ba in sa a tambaye ka."

Nace, "a'a ba sai an tambaye ni ba, da kaina zan nuna maki."
Ina rufe baki sai na yaye mayafin dake jikina, sai gani a zindir kan gado. Burar nan tawa ta fara mikewa amma bata gama mikewa ba can sosai. Ban tsaya nan ba sai na sauko daga kan gadon na tashi tsaye tumbir dani. Hajiya bata boye tsoratar ta ba da kuma rudewar ta. Tayi saurin dafe kirji tare da jan numfashi me karfi. Naga tabi burana da kallo tare da dukkanin illahirin jikina. Domin ni ba gajere bane kuma ba dogo bane, irin matsakaicin namiji ne. Ina da faffadan kirji irin wanda mata ke so, mata da yawa sun sha ce min ina da kirar nan da ake kira sexy. To haka fa Hajiya tabi jikina da kallo tana yi taba kallon burana dake mikewa a hankali. Domin na mallaki bura mai tsayi, bura inci takwas mai sa mata matse kafafu in suka kalla. 


Ban tsaya nan ba sai na fara taku a hankali zuwa inda Hajiya take zaune, ina tafiya tare da cewa, "To Hajiya kinga abunda yasa Safiyya kamuwa da soyayyata. Ba wai don na mata asiri bane, illa tunda na tuve gabanta, taga kirar jikina da kuma girman burar nan tawa, sai ta kamu da sha'awa na, daga sha'awar nan kuma ta koma soyayya."

Cikin rawar murya Hajiya tace, "to meyasa zaka nuna min tsiraicin ka?"

Nace, "Sai da na maki bayanin cewa da nauyi abun kika ce in nuna maki a hakan."


Nan fa Hajiya tayi tsit kamar ruwa ya cinye ta, in banda bugun numfashin ta da ake ji da karfi, sai mutum yayi zaton tayi mutuwar zaune ne. Amma fa idonta na nan kar akan azzakarina. Ta kasa dauke ido ko kadan daga kan sa har na karaso gabanta sosai, na tsaya gaban fuskar ta da kaciyana domin ta gani da kyau. Naga yanda ta hadiye yawu da karfi, ga bakinta na motsi kamar zata ce wani abu. Numfashin ta yana kara yin sama nonuwanta suna motsawa sama da kasa. 

Na katse mata tunanin dake cikin zuciyarta ta hanyar cewa, "Hajiya wannan burar ita ce sanadiyyar da yarinyar ki ta shiga halin da take ciki. Ki na iya tabawa kiga yanayin ta, bazan damu ba dan kin taba. Kama ta kiji yanda take."


Nayi maganar cikin karfin hali, ba tare da zaton zata taba ba. Amma ga mamakina sai ga Hajiya ta miko hannunta a hankali ta kama kaciyana. Tana kama burar ta jawo kan kaciyar a hankali tare da murzawa, sannan tabi sandar burar tana shafawa cikin salo. Hmm! Ai ban san lokacin da burar nan tawa ta karasa mikewa ba. Ni dai kawai naji wani dadi mai ratsa jiki, taushin hannun Hajiya ya shiga jikina sosai. Har lumshe ido nayi tare da ajiyar zuciya, anan na gane ashe Safiyya tayi gadon iya murza bura ne wajen uwar ta, domin yanda take mulmula kaciyar a hankali ta san abunda take yi. 


A yayin da Hajiya ke mulmula kaciyana, ta shiga dimuwar da bata ma san me take yi ba. Ita dai kawai ga hannunta nan tana kama kaciyana. Ni kuma ina tsaye ne akan ta. Sai na hango nonuwanta daga saman wuyar rigar ta. Nonuwan nan sun kumbura sosai, suna wani numfashi da kansu. Gasu manya gashi kuma suna motsi, har rawa suke gwanin sha'awa. Haba nima ba a bar ni a baya ba, sai na soka hannu cikin wiyar rigarta daga tsayen nan ina taba mata nono. Ina yamutsa su cikin hannu na tare da lagudawa. Har kama kan nonon nake ina murzawa...........


Nectar Boy

Cikakken littafin mai suna KIBIYAR ZUCIYA 3 yana Okadabooks application na wayar android.

Domin karin bayani akan Okadabooks ana iya tuntuba na ta whatsapp @ 08169067723

BANA TURA LABARI A WHATSAPP
BANA SA MUTANE A GROUP
BANA HADA ALAKA TSAKANIN MUTANE
BAYANIN OKADABOOKS KAWAI NAKE

Comments

Zafaffan Labarun Nectar Boy

YAN MADIGO

YAR TALLA COMPLETE

,CIN BABA NA

FADILA DA FATI

YAR TALLA COMPLETE 1-7

MAKARANTAR BODIN 1

KWARTAYEN ALHAJI

ANTY MAI RUWA

GIDAN MALAM

MATAR ALHAJI DA YAR'SA