KIBIYAR ZUCIYA


KIBIYAR ZUCIYA
•••••••••••••••••••••••°•••

Na waigo ne lokacin da naji an taba ni a kafada. Naga wani bakin mutum zabgege, ya sha bakin glass, ga wani murdadden gashin baki. Kwatankwacin tsayin sa ya kai tsawon gardawan jaruman nan na wrestling. Ga muryar sa mai kara kamar anyi tsawa a yayin ruwan sama. Na kai duba na zuwa ga kirjinsa, naga nonuwansa har wani rawa suke ta cikin riga, ga damtsen sa mai ban tsoro. Kai duk inda kake neman 'Qato' to wannan ya wuce munzalin haka. Domin wannan mutumin da nake kallo yanzu, idan ka aje masa maza ashirin masu takamar suna da karfi, wallahi duk sai ya zubar dasu da bugu dai-daya. 


A tsorace na kalle sa tare da cewa, "na'am."

Mutumin nan yace, "kai ne Nectar Boy?"

Sai naji wani kululu a ciki na, burata dake tsalle cikin wando saboda zumudin zata ci yar gidan gwamna sai ta koma sululu ta kwanta cikin wando kamar ka tsoma lagwani cikin risho. 

Cikin wata dakusashiyar murya me nuna alamun tsora ta nace, "ya aka yi ne?"

Cikin shan mur ya sake cewa, "kai ne Nectar Boy ko ba kai bane?"


To koma dai menene zai faru, na riga na shigo hannu, bari in nuna masa nima fa jarumi ne kar yaga kamar na tsorata. Sai na gantsaro kirji, kai kaga kirjina kamar na kaza idan akan aka gwada da nasa. Na dan bubbude hannuwa kamar zan kai bugu. Sannan na zaro ido irin dai don in dan bashi tsoro dinnan nace, "Eh nine Nectar Boy, da damuwa ne?"



Duk da shan kunun da qaton nan yayi, da yaga yanda nake bubbudewa kamar zan kai masa bugu, yaga gani dan mitsitsi a gaban sa, amma ina wani cije cije, sai abun ya bashi dariya. Yayi kokarin shanye dariyar sa, amma a hakan sai da wani dan murmushi ya kufce masa. Ni kuwa zaro ido nake, jira nake inga ya kawo min cafka in ruga da gudu, don kun san kowa da inda yake gwani, idan dai zamu zuba a guje to wallahi baya kamani, don gudun tsiya ne dani kamar zomo. 


Qaton nan ya hadiye murmushin sa sannan ya sake daure fuska yace, "Hajiya baza ta ita shiga cikin tasha ba akwai cunkoso, shiyasa nazo in tafi da kai, zo muje". Yana rufe baki sai ya juya ya nufi hanyar fita tashar babu ko waiwaye. Ni kuwa sai nabi bayan sa da sauri ina zuba ido domin inga ko da gaske ne, in karya yake kuma in koma tasha a guje abuna. Ah toh! Ko kunga laifi na malamai? 


Muna tafe ina biye dashi a baya tinkis tinkis, in naga yayi slow sai inyi slower, in ya fara sauri kuma sai in tafi a slow ina raba ido. Wato a lokacina da zaku lallabo ta bayana kuce, "kamo shi nan!" Aradu a sukwane zan fita da gudu, don a shirye nake a zuba tsere dani. 



Haka muka fita tashar nan da Qaton mutumin nan, naga an fita tasha banga alamar mota ba ko yar gwamna. Na hanga iya hange na banga komai ba sai titi da jama'a, da kamar in koma cikin tasha in kira wayar Safiyya, sai kuma na dan bi Qaton dai da sauri nace masa, "a ina take ne, ni banga kowa ba kuma sai tafiya kake?"

Cikin shan kunu yace, "a nan kofar tasha kake tsammanin ganin yar gwamna? In kana son ganin ta cigaba da tafiya."

"Kar fa ya kai ni gidan yankan kai." Na raya a zuci. Sai nayi saurin zaro waya ta na runtuma ma Safiyya kira. Kararrawa biyu kiran yayi sai naji ta daga. Tayi magana cikin kasaitaciyyar murya irin ta ya'yan manya tare da cewa, "Hello Nectar!"

Nace, "Gimbiyar mata, gani fa na iso."

Tace, "Eh na sani ai, ba kuna tare da Garje ba, sai da ya sanar dani yace kuna hanya."

Na kalli Qaton nan a raina nace, "lallai fa yaci sunan sa Garje." Sannan nace mata, "Eh hakane, dama in kara tabbatarwa daga wajen ki yake."

"To daga kan ka sama gani ina kallon ka ma." Safiyya tace cikin muushi. 


Na zaro ido tare da dagowa cikin sauri domin inga ko da gaske ne. Ashe muna ta zance a waya ina bin Garje a baya har mun iso inda Safiyya take. Wata zukekiyae jeep ce a gabana, ta sha bakin gilashin nan tinted. Bana ganin wanda ke ciki, amma ga lambar gwamnati nan. Ashe saboda gudun makiya, shiyasa sai suka yi fakin a gefe guda cikin lungu, sai Garje ya shiga tashar domin ya iso dani. 



Muna zuwa gaban motar sai Garje yasa hannu ya bude kofar baya. Ni kuwa nayi tsaye ina washe baki ina jira ta fito. Ashe shi yana nufin in shiga ne. Ni kuwa ina jira ta fito in ga in da gaske tana cikin motar. Da yaga alamun bazan shiga ba, sai naji ya cafko wuya na ya wulla ni cikin motar nan. Kai mai karfi daban ne, yanda kuka san ya kama kaza yayi wulli da ita haka naji ya hankada ni cikin motar. Kutumar uba! Ni da nake a tsorace dama, balle naji an wulla ni cikin mota da karfi, sai na zunduma ihu. 

"Wayyo na shiga uku! ku rufa min asiri, ku bar ni in koma garin mu, wallahi ba a san na taho ba. Ina da masu so na a gida. Ku taimake ni....."

Na rikice ina zaro ido ina surutai don naga har an yanke min kai kawai. Cikin ihun nan sai naji wani lallausan hannu ya rike min hannu na. Ai ban san lokacin da nayi ajiyar zuciya ba, na kalli gefena. Sai a lokacin na kula da luntsumemiyar budurwar dake zaune a kusa dani. Kun san wullowar nan da Garje ya min ta bani tsoro, shiyasa ban kalli gefe na ba kawai na fara ihu a rikice. 

"Haba Nectar, baka yarda dani bane?" Ta fada tare da murmushi. 

Wani sauti mai dadi kamar ana busa min algaita a cikin kunne na naji yana tashi. Ga wasu fulawowi dake yayyafi akan ido. Na saki baki galala tare da kura mata ido. Kyakyawar budurwar nan mai cikar zati da annurin fuska tana mai murmushi. Lebbenta jajaye sun sha janbaki sosai, ga hancinta kamar murfin biro, idan ka hada da idanuwanta farare masu kama da zinari kuwa, sai ka rantse duk duniya babu me kyawun ta. 



Da budurwar ta kula da yanayi na, taga irin rikicewar da nayi, daga ihu na koma kallon babu magana, ga baki na hangame galala. Sai ta matso da bakinta kusa da fuskana kamar zata min kiss. Ni kuwa ganin haka yasa na wangale baki ina jira inji tausassun lebenta dinnan akan nawa busassun leben. Akasin haka sai naji ta hura min iska a cikin ido na. Sanyin iskar yasa na firgita, nayi firgigi na zaburo kamar me shirin rugawa. 


Ta kyalkyale da dariya sosai tare da cewa, "ashe dama kai Nectar matsoraci ne ban sani ba?"


A lokacin na kara jin muryarta da kyau, sai na gane lallai wannan ita ce Safiyya yar gidan gwamna, domin sak! Muryar babu banbanci da yanda nake sauraronta a waya. 



Kunya ta rufe ni, na sosa keya tare da cewa, "Uhmmm! Gimbiya Safiyya! Ashe kece da gaske?"

Tace, "nice mana, amma Nectar wannan ihu haka kamar za a cinye ka?"

Nace, "to baki ga yanda wancan Garjen ya jefo ni cikin motar bane, ai dole in tsorata."



A lokacin ne ta rungume ni gam a jikin ta. Da naji taushin jikinta kamar an manna min sabon bread sai na rungume ta nima. Wato jikin nata ga kamshi kamar an zaro ta daga cikin kwalbar humrah. Kun san yan Maiduguri da harkar turare, in dai kayan kamshi ne ka samu yar borno to an gama zance, sunan wata mota wai 'End of Discussion'. 



Baya ga zancen kamshin jikin ta kuma, in aka tabo batun dumi, yanda kuka san oven, wani irn gamsashen dumi ne mai dauke da sinadarin rikita kwalwar wanda ya dandana. Ga kuma uwa uba taushin jiki da laushin fata. Fatar Safiyya lukui-lukui ga sulbi kamar daga jikinta ake.......kar in cika abun dai. Zancen taushi kuma Malam kai kaji jikin nan, ai data rungume ni, ta jingina min nonuwanta masu dumi da laushi sai naji bura tana vibration a cikin wando 'Vrrrrr! Vrrrrr! Vrrrr' haka wandona yake girgiza, bura na so ta leko domin taga me wannan ni'imtaccen jikin, ni ko ina taushe bura a cikin zuci ina cewa, "Koma yar kusun uwa, lokacin amfanin ki bai yi, kara hakuri dai tukun."



Da kyar Safiyya ta iya bambare jikinta daga nawa, domin yanda na kankame ta kai kace magnet yaga karfe ne. Ta kalle ni muka hada fuska tayi min murmushi, ai sai naji numfashi na yana kokarin daukewa. Vibration din burar nan ya jawo hankalin Safiyya izuwa ga wando na. Ta kalli soron da wandona yayi tare da dora hannu a kai. Ta dan shafa kan kaciyar. Kut! Ai kamar kamar ka jefa roba cikin murhu, haka bura na ta kara zankalewa zankal! 


"Garje ku kai mu guest house dina." Safiyya ta bayar da oda............



KU NEMI LITTAFIN KIBIYAR ZUCIYA A OKADABOOKS DOMIN JIN YANDA MUKA KWASHE DA SAFIYYA YAR GWAMNA A BORNO. 

DAGA
NECTAR BOY


BANDA GROUP KUMA BANA TURA LITTAFI A WHATSAPP, BAYANIN OKADABOOKS KAWAI NAKE MA MASU SON SIYAN LITTAFI.

WHATSAPP@ 08169067723

Comments

Zafaffan Labarun Nectar Boy

LIDIYA ƳAR MAGUZAWA

YAR TALLA COMPLETE

MAMA TA GA BURA

YAN MADIGO

FADILA DA FATI

ANTY MAI RUWA

MAKARANTAR BODIN 1

,CIN BABA NA

YAN MATAN JAMI'A

KWARTAYEN ALHAJI