BAYANI DALLA DALLA AKAN AMFANI DA OKADABOOKS

OKADABOOKS APPLICATION

Wannan wani application ne dake aiki akan android smartphone. Smartphone sun kunshi wayoyi kamar android, blackberry Q&Z series, tablet, ipad, iphone da sauransu.
Ana amfani da wannan application din wajen karanta littatafai na hausa da turanci namu na gida najeriya.
Idan aka shiga playstore ko kuma cikin google aka rubuta okadabooks, za a samu application ayi downloading.
Kamar yadda ake downloading whatsapp ko opera ko game. Haka ake downloading dinshi.

Daga nan sai ayi installing, duk fa kyauta ne babu ko sisi, nauyinsa kuma bai wuce 4mb ba kacal.
Sai ka bude application din, a gefen hagu akwai options, cikin option zaka ga register. Sai kayi register da email dinka ko gmail. Ko kuma kayi register da facebook dinka, a wajen register zaka ga inda aka nuna tambarin facebook, ga masu son register ta facebook dinsu.

Bayan an gama register kuma sai maganar karanta littafi.

Har wa yau, wannan option din na gefen hagu zaka shiga, zaka ga wajen da aka rubuta REFILL. Refill na nufin a saka kudi, kalma ce da ake amfani da ita a matsayin recharging. Kana danna wajen zaka ga an baka zabi biyu, ko kayi refilling da credit card, ma'ana katin ATM na banki, ko kuma kayi refilling da katin waya na etisalat (ga mazauna Nigeria kenan). Idan kayi refilling din zai dauki tsawon awa ashirin da hudu, sannan kudin su shiga account dinka na okadabooks. Wanda idan ka danna gefen hagu zaka ga balance dinka na kudin da ke ciki.

Daga nan sai me? Sai karatu kawai.
Zaka ga store a cikin options, da ka hau store, zaka ga littatafai suna loading. A sama zaka ga wajen da zaka yi rubutu, ma'ana wajen search. Anan zaka shiga ka rubuta abunda kake nema.
Misali idan kana neman littafin Lilprince, sai ka shiga search ka rubuta Lilprince.
Idan kana neman na Malamin Gindi, sai ka shiga search ka rubuta Musa Ajayi.
Idan kana neman na Nectar boy, sai ka shiga search ka rubuta Nectar boy.
Kana yin haka, za a watso maka dukkan wasu littatafai na wannan marubucin da ka rubuta sunan sa. Sai ka zaba wanda kake so, ka hau kan littafin, bayan yayi loading, zaka ga buy. Sai ka siya ta hanyar danna buy.
Daga nan sai ka koma kan options, zaka ga MY BOOKS, ka shiga nan. Zaka ga littafin da ka siya daga store ya dawo nan cikin MY BOOKS. Sai ka hau kanshi ka danna download. Yana gama loading zaka fara karatun littafin ka.

Amfanin okadabooks.
Idan ka siya littafi akan okadabooks, babu maganar bacewa, ba ruwan ka da fargabar zaka rasa shi. Ko waya zaka canza kana iya goge application din daga tsohuwar wayar ka, sai ka sake downloading app din akan sabuwar wayar ka, daka bude shi kasa account dinka wanda kake amfani dashi, zaka ga littatafan ka sun dawo cikin MY BOOKS. In ko a whatsapp ne, baka ma canza wayar ba amma PDF din zai bace da kansa, shikenan ka rasa shi.
A okadabooks zaka iya canza girman rubutu zuwa daidai yanda idonka ke bukata, sakamakon PDF da wasu ke karatu a takure ana kanne ido saboda kankantar rubutu.
Shi dai littafi a okadabooks tamkar a takarda yake. Zaka dinga bude shi kamar kana kan bude takarda.
A cikin okadabooks ne kawai zaka samu littatafai kala-kala kyauta. Books din da in a whatsapp ne sai kudin ka sun koka, amma a okadabooks gasu nan sai dai ka dinga download babu ko kwandala.
A whatsapp ne zaka zo kana bukatar littafi cikin gaggawa amma ka tarar mai siyarwa baya kusa, wataran ma sai yayi kwana uku bai hau ba kudin ka suna lilo. Amma okadabooks shi ake kira da SHA YANZU MAGANI YANZU, application dinnan yana aiki awa ashirin da hudu na kowace rana.
Hanzarta komawa okadabooks domin nishadantar da kanka.
Ko kun san Yar Talla 1 na Nectar Boy kyauta ne a okadabooks?
Gasar cin gindi ma kyauta ne fa.
Littatafan Malamin gindi wato Musa Ajayi fa suna nan kyauta a okadabooks. Mutum nawa ke neman Hajiya Farida? To ku shiga okadabooks mana ku gani, ko kwandala baza a tambaye ka ba. Haka akwai littatafai da dama kyauta na karatu.
www.okadabooks.com

Naku a kullum
Nectar Boy.

Hanzarta okadabooks domin kwasar banza ka daina kashe kudin ka a whatsapp.

Kuna iya samun application tin ta wannan link din
https://m.apkpure.com/okadabooks-read-free-books/com.okadabooks

Comments

Zafaffan Labarun Nectar Boy

LIDIYA ƳAR MAGUZAWA

YAR TALLA COMPLETE

MAMA TA GA BURA

YAN MADIGO

FADILA DA FATI

ANTY MAI RUWA

MAKARANTAR BODIN 1

,CIN BABA NA

YAN MATAN JAMI'A

KWARTAYEN ALHAJI