BAYANI DALLA DALLA AKAN OKADABOOKS

OKADABOOKS APPLICATION

Wannan wani application ne dake aiki akan wayoyi kamar android, blackberry Q ko Z series, iphone, ipad, tablet. Ana amfani dashi wajen karanta littatafan hausa da turanci, wato novels.

A cikin wannan application din ne ake samun littafan hausa na Nectar boy, wannan littatafan da kuke ganin tallar su masu motsa sha'awar nan. Kowane gajeren labari da kuke gani an yanko sa ne daga cikin littafi domin ayi talla dashi. Akwai cikakken littafi mai kunshe da cikakken labarin.

Zan yi bayanin okadabooks application anan, da hanyar samunsa tare da yanda ake amfani dashi. Zan dauki tsarin android wajen yin bayanin sa, domin mafi yawanci ana amfani da wayar android.

*Da farko dai ana samun application dinnan a cikin PLAYSTORE na wayar android. Idan aka shiga playstore sai a danna wajen search a rubuta sunan OKADABOOKS. Ga misali nan a hoton dake kasa, an nuna wajen search da jar kibiya (arrow)

Idan aka rubuta OKADABOOKS a wajen search, aka gano application din. Sai a hau kansa. Zai bude shafin bayanin okadabooks application. Daga nan sai ku danna INSTALL domin ku dora app din akan wayar ku. Ga misali nan a kasa.

To yanzu kuna da Okadabooks application a cikin wayar ku, sai kuma amfani dashi. Amma ta yaya?

*Abu na farko idan ka bude application din zaka ga littatafai na turanci kala daban daban. A hannun hagu daga sama kuma akwai wajen OPTIONS, nan zaku shiga. Ga misali a kasa.

*Bayan kun danna kan OPTIONS dinnan, zaku ga abubuwan da app din ya kunsa, kamar su store, my books, account/refill, my books, about, sign in da reset.
Ga sabon shiga wanda zai fara amfani da app din kenan, sai ka shiga SIGN IN dominyin register da app din. Ga misali nan a kasa an nuna sign in da jar arrow.

*A cikin sign in din zaku ga wajen sa username da password, wannan ga masu register kenan. Ga bako kuwa wanda zai yi sabuwar register, sai ya shiga sign up. Ga sign up nan an nuna a hoton dake kasa.

*Idan kuka shiga sign up, zaku ga wajen sa EMAIL, USER NAME DA PASSWORD. Sai mutum yasa email dinsa wanda yake aiki dashi. Kamar haka: nectar40@gmail.com, salmanusani@yahoo.com, hakimatu@gmail.com
Bayan kun rubuta Email dinku, sai ku zabi username da kuke so, sannan ku zabi password da kuke so. Daga nan sai ku danna sign up. Kamar hoton kasa.

Daga nan fa kun shigo okadabooks. Sai harkar refill inda zaku saka kudi domin siyan littafi. Wannan wani bayani ne daban wanda ke son bayanin refill sai ya tuntube ni domin in masa bayani.

Mu koma bayanin yanda ake samun littafi da karatun sa a cikin okadabooks.
Idan kuka dawo shafin farko na okadabooks inda ake ganin littatafan turanci, akwai wajen search a sama. Nan zaku danna kamar yanda arrow dinnan ya nuna a hoton dake kasa.


Daga nan zaku ga wajen da zaku yi rubutu domin neman littafi ko marubucin da kuke ra'ayi. Bari muyi misali da sunan marubuci NECTAR BOY. Duba hoton dake kasa.


Kamar yanda kuka gani a hoton dake sama, idan aka rubuta sunan da ake nema sai a danna done, gashi nan an nuna da jan arrow. Daga nan shafin zai yi lodi, sai mutum yaga littatafan marubucin gaba daya in dai ka rubuta sunam daidai ba kuskure. Kamar yanda kuke gani a hotunan dake kasa.Yauwa kamar yanda kuka ga shafin littatafan Nectar Boy. Sai ku danna kan hoton littafin da kuke bukata. Muyi misali da YAWON DUNIYA 1 duba hoto na kasa.

Idan kuka danna hoton littafin, shafin zai yi lodi sai ya bude bayanan littafin kamar yanda kuke gani a hoton sama. Ga sunan littafi da farashinsa da kuma dan gutsire kadan na abunda ke cikin littafin. A can kasa kuma akwai Review na masu karatu domin ganin ra'ayin mutane a game da littafin.
Akwai inda zaku ga an rubuta BUY gashi nan an nuna da jan arrow. Idan kuka danna buy zai nuna maku hoton nan na kasa.

Sai ku danna OK domin kammala siyan littafin. Daga nan indai kudin mutum sun kai yawan na littafin da zai siya, to kana danna OK littafin ya zama naka, sai kuma karatu.

Domin karanta littafin da aka siya sai ku hau MY BOOKS. Duba hoton kasa domin ganin misali.
A cikin hoton zaku ga an nuna My Books da jan arrow. Anan zaku danna domin duba littatafan da kuka siya. Idan ya bude kuma zaku ga shafi kamar wanda ke hoton kasa

A nan zaku ga duk littafin da kuka siya, kamar yanda kuka ga YAWON DUNIYA 1 wanda muka siya yanzu. Sai kuma karatun littafi ta hanyar download dinsa kamar yanda kuke gani a hoton dake kasa.Kamar yanda kuka gani a hotunan sama, matakan downloading littafin kenan. Idan aka danna kan littafi, sai a danna OK zai yi lodi har zuwa 100%, sannan yayi ticking ✔️ alamar ya gama. Sai asha karatu lafiya kenan, a dinga bude shafi bayan shafi ana jika wando da siket. Ga hotunan yanda ake bude shafin a kasa.


Ga mai wata tambayar da bai gane ba a game da okadabooks sai ya tuntubi NECTAR BOY ta whatsapp @ 08169067723

NAGODE
DAGA MARUBUCIN KU
NECTAR BOY.

Comments

Zafaffan Labarun Nectar Boy

YAN MADIGO

YAR TALLA COMPLETE

,CIN BABA NA

FADILA DA FATI

YAR TALLA COMPLETE 1-7

MAKARANTAR BODIN 1

KWARTAYEN ALHAJI

ANTY MAI RUWA

GIDAN MALAM

MATAR ALHAJI DA YAR'SA