BAGIDAJIYA

BAGIDAJIYA

•••••••••••••••••

Alhaji Sani na zaune a falonsa ya bata rai, idanuwansa sun yi jawur cikin bacin rai. Yana zaune yana duba agogo, zuwa wani dan lokaci sai ya tashi ya leka taga. Sannan ya kara duba agogo yana kwafa. Can sai yaji an bude gate, sannan yaji shigowar motar Faisal. Ya tsaya ta taga yana kallon Faisal cikin takaici. Bayan Faisal ya rufe motarsa, ya shigo gidan kai tsaye.

Yana turo kofar falon sai Alhaji Sani ya chakumo kwalar rigarsa. Yaja sa har cikin daki kamar rago. Suna shiga dakin Alhaji ya cire babbar rigarsa, ya dauko dorina. Idanuwan Faisal suka fito tsuru-tsuru, babu hanyar fita ga bulala yana kallo. Alhaji ya fara lafta ma Faisal dorinar nan a tsakar baya. 

Faisal na ihu, “Wayyyoo Baba, wayyyo kayi hakuri, na shiga uku, wayyyo!” 

Alhaji Sani ya kara zage damtse yana lafta masa bulalar nan, Faisal na zufa yana ihun neman taimako. Can sai aka turo kofar dakin, Hajiya Salma ta shigo a guje tana rike Alhaji tana cewa, “Haba Alhaji, kayi hakuri mana. Akwai baqi fa a gidan nan. Kar aji kunya Alhaji.”


Da kyar Hajiya ta rike bulalar Alhaji. Faisal ya rarrafa karkashin tebur a guje yana sosa jiki, zufa duk ta gaurayesa. Alhaji kuwa yana kallon Faisal yana zufa shima.

 Hajiya tace, “Haba Alhaji, kana bugun kato kamar Faisal ai sai kaje kaji ciwo a banza.”

Alhaji yace, “to in ban buge sa ba me zan masa, an ma yaron nan wa'azi, an yi masa fada amma baya ji.”

Hajiya tace, “wai me yayi ne yanzu?”

Alhaji Sani ya harari Faisal sannan yace, “ina dazu lokacin da Malam Ado yayi min sallama?”

Ta gyada kai alamar tana ji. Alhaji ya cigaba da cewa, “to kara ya kawo min, wai Faisal na lalata masa wannan yarinyar ta wajensa Lami. Kuma kin san halinsa ne, tun ana kawo mana kara muna cewa sharri ake masa, har na fara yarda da maganar. Yanzu haka da kyar na ba Malam Ado hakuri, yana cewa sai ya kai karar Faisal kotu akan lalata da diyarsa.”

Hajiya ta waiga wajen Faisal dake ta zaro ido tace, “dama yanzu Faisal karya ka min lokacin da kace ka shiryu ka daina neman mata, dama baka daina ba?”

Cikin muryar kuka Faisal yace, “Mama na daina wallahi, tun kafin kuce in daina ne na ci Lami, kuma ita ma tsautsayi aka samu.”

Alhaji yace, “karya kake dan ubanka baka daina ba. Zo nan!”

Faisal ya noke yana tsoron zuwa, amma da yaga Alhaji ya daure fuska. Sai ya fito daga karkashin teburin yazo gabansu ya tsugunna. Alhaji ya kamo fuskar Faisal tare da nuna kumatunsa yace, “to Salma kin gani ko. Wannan menene.”

Hajiya Salma tace, “sawun janbaki ne da lebe.” 

A lokacin Faisal ya tuno kiss din da Zarah tayi masa mai dadin nan dazu. Sawun janbakin ta ne a kumatun sa. Faisal yayi sauri ya goge kumatun yana cewa, “ba janbaki bane fenti ne na taba dazu.”

Hajiya tace, “fenti mai kamar da lebe ko.”

Alhaji yace, “Hajiya kina shaida, duk yarinyar da aka kara kawo mana kukan Faisal ya lalata, ko muka kama sa yana lalatawa, to wallahi sai ya aureta. Ko wacece kuwa, daidai da yar aikin gidan nan in Faisal yayi ma kallon sha'awa, in har naji labari to sai ya aureta.” Sannan ya maida idonsa kan Faisal yace, “Dan iskan banza kawai, wuce ka bamu waje.”

Faisal na kwance cikin dakinsa sai kumburi yake yana huci, a zuciyarsa yana cewa, “lallai ma baban nan, to shi lokacin da yana kamata waya sa me yayi. Kawai dan na dan ci duri shine ake min haka. To wai nida bana ma shaye-shaye kenan, inda ina shan kwaya fa. Ai wallahi da ina shan kwaya yau sai na mazge baba. To wai ma ni da bana sata amma za a wulakanta ni haka, wallahi da ni barawo ne sai na sace Jarin baba kaf! Lallai ma, wai a min aure da duk wadda na kara cin durinta, to a yi auren a gani mana. In ci ta kuma in kawo mata gida, in tayi magana inci ubanta. Um Um, in na kawo mata gidana fa Baba zai iya kashe ni, dan naga baida imani sosai wajen duka. Kai ni yunwa ma dai nake ji, bari inje inci abinci.” Haka Faisal ya dinga saqa da warwara a zuciyarsa har zuwa lokacin da ya tashi domin cin abinci. 


Ya fito falo yana lekawa domin ganin ko Baba ya fito, yana matukar tsoron Baba, ko hada ido baya so su yi. Yaga lallai Baba baya nan, kuma babu kowa a falon. Sai yazo kan dining table da sauri ya zuba abinci. Yana kan zuba abincin nan sai yaji an bude kofa. Faisal ya zabura da sauri domin ganin waye. Ashe kofar kicin ne aka bude, yana ganin wadda ke tsaye bakin kofar sai suka sandare a tare suna kallon juna.

Abubuwa da yawa ke yawo a zuciyar Faisal, yana tunanin, ‘Wannan wacece? Daga ina aka tsinto yarinyar nan? Ko sabuwar mai aiki ce aka kawo?’ Bai samu amsar da yake nema cikin tunaninsa ba. Sai dai yabi jikinta da kallo daga sama har kasa. Tana sanye da wani dankwali mai datti, asalin kalar sa fari ne amma ya koma ruwan kasa saboda datti. Rigar jikinta kuwa zumbuleliya, da gani kwance aka bata. Kafada daya ta sauka saboda yawan da rigar tayi mata. Hakan bai hana Faisal hasko hoton yan kananan nonuwanta ba wanda suka dan kumburo ta cikin rigar. Ta daura zanenta gaba baya, sannan wata habar ta sauka ta bar dayar habar. 


Faisal ya mayar da idonsa kan fuskar yarinyar wadda ta gumtse baki tana kallonsa. Fuskar nan tasha wani irin janbaki jawur kamar an mata fenti da jini. Ga wasu bakaken dige-dige na gazal a kumatunta. Girar idonta kuwa taja zu da gazal sun hade. Idan cikin duhu Faisal yayi tozali da wannan halittar, babu abunda zai hana shi rugawa.


Ita kuwa Raliya, tsoro ne fal cike da zuciyarta.  Dama babban abunda ke kawo ta birni gidan Kawu Sani shine kawai dan taci nama. Idan ta fakaici idon mutanen gida sai ta afka kicin ta tsamo naman miya. To yau kashinta ya bushe, wannan dan gayen na gidan Kawu Sani ya kamata ta sato naman miya. Hakan yasa ta gumtse baki da lomar nama bata tauna ba balle ta hadiye. 


Faisal yace, “ke kuma fa daga ina?” Raliya ta girgiza kai ba amsa. 

Yace, “kiyi magana mana, yaushe kika zo gidan nan?” Raliya ta daga yatsan ta sama tana yin nuni da kasa, alamar yau nazo. 

“Mai aiki ce ke?” Ya kara tambaya. Ta girgiza kai ba amsa.

 Ya kuma cewa, “ya sunan ki?” Ta kura masa ido babu amsa baki a gumtse. 

Faisal ya dan kalli tsayuwarta jikin bango, kwankwasonta ya dan fito waje. Duk da kazantarta, yaga kugunta mai fadi. Kawai zuciyarsa ta hasko masa yarinyar zata yi dadin goho idan zai ci ta. Sai yaji burarsa na dan harbawa cikin wando...........




Nectar Boy

Cikakken littafin mai suna BAGIDAJIYA yana Okadabooks application na wayar android.

Domin samun labarai daga Taskar Nectar Boy sai ku hau website dina ta hanyar danna blue rubutun nan na kasa:

nectarboyblog.blogspot.com

Domin karin bayani akan Okadabooks ana iya tuntuba na ta whatsapp @ 08169067723

BANA TURA LABARI A WHATSAPP
BANA SA MUTANE A GROUP
BANA HADA ALAKA TSAKANIN MUTANE
BAYANIN OKADABOOKS KAWAI NAKE

Comments

Zafaffan Labarun Nectar Boy

YAR TALLA COMPLETE

YAN MADIGO

KWARTAYEN ALHAJI

,CIN BABA NA

FADILA DA FATI

YAR TALLA COMPLETE 1-7

ANTY MAI RUWA

GIDAN MALAM

MATAR ALHAJI DA YAR'SA

MAKARANTAR BODIN 1