YAR GWAMNA 2
Da kyar Safiyya ta iya bambare jikinta daga nawa, domin yanda na kankame ta kai kace magnet yaga karfe ne. Ta kalle ni muka hada fuska tayi min murmushi, ai sai naji numfashi na yana kokarin daukewa. Vibration din burar nan ya jawo hankalin Safiyya izuwa ga wando na. Ta kalli soron da wandona yayi tare da dora hannu a kai. Ta dan shafa kan kaciyar. Kut! Ai kamar kamar ka jefa roba cikin murhu, haka bura na ta kara zankalewa zankal!
"Garje ku kai mu guest house dina." Safiyya ta bayar da oda.
Garje ya waigo, nan fa yaga hannun ta akan wando na. Yayi fuska dai yace, "to Hajiya!"
Sai Garje wanda ke zaune a kujerar me zaman banza ya zunguri direban dake gefensa, alamun muje. Direba ya buga mota, muka kwashi hanya sai gidan saukar baki na Safiyya yar gidan gwamna. Muna tafiya ina waige waige da kalle-kalle. Kun san dan kauye in ya shigo birni akwai iya gwale ido ya kalla abubuwa, domin in yaje gida ya bayar da labari.
***********
Wata unguwa ce mai kyawu sosai suka kai mu. Tun daga farkon layin zaka gane unguwar masu kudi ce, sai dai irin wajen nan ne da ake ce ma "ihun ka banza!" Wato gidajen dake unguwar sababbi ne na masu kudi, kuma unguwar bata gama cika ba, akwai filaye da yawa. Tazarar dake tsakanin gidaje ma me tsawo ne. Idan ma yanke ma mutum kai za ayi, to sai dai fa ayi shagali da kai amma duk ihun ka babu wanda zai jiyo ka.
Da ace daga ni sai su Garje ne a motar babu Safiyya, kuma naga an shigo unguwar nan, to da wallahi tuni na bude kofar motar na dire waje na ruga. Bazan yarda a kawo ni irin wajen nan ba ina ji ina gani. Amma kasancewar muna tare da Safiyya, kuma har yanzu bata dauke hannunta akan wandona ba tana shafa min kan kaciya, sai na rasa katabus, ko magana ban iya ba sosai saboda ta gama mallake ni.
Kun san fa babu inda ke rikita tunanina irin mace ta rike min bura, don in kika rike bura na a hannun ki, to gaskiya sai yadda kika so dani, linzami na kenan sai yanda kika murda ni. Shiyasa in zanje shan minti ko cin duri bana fita da duk wani abun da nasan bazan so in rabu dashi ba, don duk yarinyar da ta rike min bura tana shafawa a hannunta, sai dai kuga ina kwalkwale aljihu ina mata kyautar da ban shirya ba.
Muna tafiya cikin unguwar nan wadda babu mutane sosai har muka iso bakin wani hadadden gida. Dan karamin gida ne ba mai girma ba, da ganin sa kasan dama na hutawa ne, irin gidajen nan da masu kudi ke ginawa domin in sun an dan basu chaji cikin iyali sai su tafi can su sarara. In kuma mutum maciyin mata ne, to irin gidan da Zai kai bebin sa ce yaci ta cikin sirri ba wanda ya san anyi. To a fa irin wannan guest house din ne Safiyya ta mallaka nata na kanta. Duk lokacin da ta so sai dai ta nufi nan ta huta abunta. Wani lokacin ma sai ta kwana biyu bata je gidan su ba, tana guest house dinta. Harkar naira fa kenan!
Direba na zuwa kofar gidan ya danna oda, piyit, piyit, piyit. Can naga an bude get mun danna kai cikin gidan. Abun mamaki na, maigadin gidan soja ne, gashi nan murtukeke karfatfa cikin khakin sa na sojoji. Yana budewa muka shiga cikin dan karamin harabar gidan muka yi fakin. Garje ne ya fara fita waje daga cikin motar, yayin da muna zaune a ciki babu alamun zamu fita. Yana fita naga sojan nan ya sara masa, wai ashe dama Garjen nan da nake gani Soja ne shima, haba dole yake neman kufcewa da dariya lokacin da yaga ina cije-cije a tasha ni da shi, ya san babu yanda na iya dashi ne ashe. Gida da waje zai min kaca-kaca, na yan kwallo suka ce home and away.
Bayan Garje ya gama yan waige waigen sa, ya tabbatar da lafiyar komai, sannan yazo ya bude kofar Safiyya. Toh sai fa a lokacin da dauke hannunta daga kan burana, tana kokarin fita daga motar. Kai kunga yanda wando na ya jike da ruwa, ashe tana shafa kaciyar nan ruwan sha'awa ne kawai ke zirara ban ma sani ba. Duk ya bata min gaban wando sosai. Ga kaciyar a mike tayo soro ta cika wando.
Bayan Safiyya ta fita daga cikin motar, nima nabi bayan ta ina kokarin fita. Da Garje yaga hakan sai ya maido kofa da karfi zai gwara min a kaina. Ina ankarewa na koma cikin motar da gudu domin kare lafiyata. Bai fasa ba sai da ya rufe kofar nan gwaram! Safiyya ta waigo domin ganin meke faruwa, taga Garje ya rufe ni cikin motar sai ran ta ya baci.
Tace, "Garje menene haka, in kaji masa ciwo fa. "
Garje yace, "Hajiya nifa bodyguard din ki ne kawai ba nasa ba, kuma aiki na ne in naga abunda ban yarda dashi ba in kare ki. Kuma gaskiya wannan saurayin naki bai kwanta min a rai ba."
Safiyya tace, "toh tunda baza ka bude masa kofar ba ni bari in bude, wannan da kake gani cikin motar nan shine love of my life, saboda shi har korar ka aiki zan iya yi."
Sai ta nufo kofar motar zata bude min da kanta. Sojan nan da ya bude mana get, tare da direban nan suka sha gaban ta da sauri.
Sojan yace, "Haba Hajiya, da girman ki kamar ki ace zaki bude mota, a'a ki bari muyi mana. Oga ma an dan bata masa rai ne kawai na sani."
Garje ya matso da sauri yace, "Hajiya kiyi hakuri, ba ina nufin bata maki rai bane. Ra'ayi na ne kawai na gaya maki. Amma masoyin uwargidan mu ai maigidan mu ne ko?"
Da taji kalaman Garje sai ranta yayi sanyi, tayi murmushi tare da cewa, "to ku bude masa kofar ya fito."
Nan fa kaga Sojoji na rububin bude min kofar mota, wai harda nuna siniyoriti a wajen, Maigadin ya kama zai bude Garje ya masa tsawa tare da umarnin ya kauce masa, shi zai bude min.
Ni kuwa dake cikin mota tsuru-tsuru ina raba ido, tun da Garje ya rufe motar da karfi ina ciki na gama tsorata, nayi zaton ko wani plan ne aka min ashe ba yar gwamna bace, ko irin gidan yankan kai dinna ne an yi amfani da mace kyakyawa an jawo ni zaa yanke min kai. Kai tunani da yawa dai suka shigo cikin kwalwata cikin dan kankanin lokacin nan. Hankalina bai kwanta ba sai da na ji zancen Safiyya dasu Garje, sannan na gane dalilin rufe ni a motar sai na dan ji Sanyi a raina.
Garje ya bude min kofar na fito a tsorace ina kallon hanya domin in san ta inda zan ruga in naga matsala.
Ina fitowa naji Garje yace, "Attention!
Aradu har na zabura zan ruga kenan, sai naga duk sojojin nan sun sara min. Da Maigadin da direba da Garje, duk sun sara min. Kamar irin na zama wani babban soja. Dana kalle su naga sun kame sosai, na kalli Safiyya domin inga ko ta san ya ake ciki, sai ta kyafta min ido kawai, irin ta nuna min dani fa ake.
Wohoho! Nifa a garin mu in aka ce ga motar kuratan sojoji nan, irin kananan nan masu karbar naira ashirin akan hanya, in aka ce mana gasu nan rugawa muke. Ko kallon soja bamu isa yi ba don ya wuce da ajin mu. rin abokan mu dinnan ma dake zuwa yin aikin soja, da sun dawo gida sai kaga suna shan qamshi. Akwai ma wani qanin abokina da yaje soja ya dawo, to dama garin mu a rijiya ake debo ruwa, babu wadatacen ruwa. Kawai yana ganina ya kira ni ya ban bokiti, wai inje in debo masa ruwa. Karfa ku manta, tare yayan sa muke wasan kasa, shi kuwa qani ne a wajen mu.
To kunji yanda muke da sojoji a garin mu, yau gani wai manyan sojojin ne, siniyoyin wancan suke sara min. Sai ko na daga kwala nayi kobobo ina bouncing, a dole ni ga babban yaro.
Na kalli takalmin Garje nace, "kai Garje ka dinga yin shoe shina, ka dinga goge takalmi saboda qura, kar ka dinga yi ma motar mu datti." Nayi nuni da motar da aka kawo mu cikin ta, wato har ta zama tamu ma.
Garje ya kalli kafar sa wadda ke cikin rufafen cover shoe dinsa, sanna ya kalli kafa na wadda ke dauke da wani budaden takalmi dan dari da hamsin. Bai ce komai ba kawai wannan ma amsa ce ya bani.
Safiyya taga drama abun yasa dariya ta kwace mana, sai ta nufi hanyar shiga gidan tana dariya har da tafawa tare da cewa, "Nectar zo muje dalla, kai ma kana da abun dariya wallahi."
Da naga zata shige gidan ta barni dasu Garje, kun san fa tsoronsa nake. Sai nayi yunkurin in bi bayanta da gudu mu shiga tare. Ashe har nayi latti, ta shige ta barni aje. Ai ko tana shigewa sai Garje ya shaqo kwalar rigana ta baya.
Yace, "Nectar ne sunan ka ko, to kana ji da kyau... Baka kwanta min a rai ba, ban yarda da kai ba. Idan ka kuskura kayi abunda zai taba Hajiya ko ka cutar da ita, ko ma ranta ya baci tayi fushi, to zan nemo duk inda ka shiga a Najeriya, sai na karya ka."
Kai da naji shaqar tayi yawa, sai na bude murya da karfi zan kwala ma Safiyya kira tazo ta cece ni, "Saf..!"
Kafin in gama kiran harya toshe min baki ya sake ni da sauri. Ashe mugun yana tsoron ta, yasan yanzu zai rasa aikin sa in ya taba ni. Ni kuwa sai na kalle sa nace, "nima ban son ka baka min ba din." Ai kafin ya ji da kyau har na ruga.
************
Falon gidan hadadde ne sosai, bazan iya tsayawa bada misalin sa ba don sai ayi littafin nan sau goma ba a gama misaltawa ba. A kan kujerar me taushi ne naga Safiyya zaune tana jirana. Na karasa kusa da ita na zauna. Ta kwanto jikina tare da rungume ni. Wani dadi ya ratsa jikina. Kai yarinyar nan akwai nïima jikinta. Kai kunji dumi da taushi ne Malam kamar ana manna min biredi sabon gashi, ga taushi da dumi. Na lumshe ido tare da rungume ta ni.
Cikin shagwaba tace, "ka tsaya kana ta masu Garje siniyoriti ka bar ni nan ina ta missing din ka ko masoyina.
Nayi wata ajiyar zuciya, na tuna yanda Garje ya shaqe min kwala kamar zai karya min wuya, wai kuma a haka zata ce ina masa siniyoriti. Nayi shiru dai bance komai ba. Kar inyi magana ta kore sa a aiki, shi kuma ya biyo dare ya masge ni har lahira. Ban ce komai ba illa nasa hannu ina shafa gadon bayanta, irin ina bata hakurin nan kamar kana lallashin yaro.
Muna nan rungume da juna kamar na minti biyar haka, ina lallashinta tana kara kwantawa jikina. Ga hannunta kwance akan wandona ta saitin inda burana take. Naji kaciyar nan tawa tana harbawa dal-dal a cikin wando. Tana jin yanda kaciya ta harba a hannunta, sai naji nonuwanta suna kumbura. Nan da nan naji tsinin nononta yana taba min kirjina.....
COMPLETE LABARIN YANA AREWABOOKS
Domin samun information whatsapp contact 08169067723 (Bana tura novels a whatsapp)
Comments
Post a Comment
Rubuta ra'ayin ka