HAPPY NEW YEAR
GIDAN JATAU
Labarin gidan Jatau labari ne mai kayatarwa da barkwanci.
.
In da Jatau ke zuwa gidan giya ya shawo giya kuma ya ci karuwa baida ko sisi, don haka sai ya nufo gida a guje yayin da aka biyo sa.
.
Matarsa Atika mai saida tabar wiwi kuma ta kawo kwarto cikin gidan.
.
Diyar shi kuma taje neman kwaya bata da kudi, sai duri. Kuma a gidan su za a dawo a cita. Kunji fitina.
.
Sannan kuma dan Jatau mai suna Idi ya sato akuyoyin gidan Maigari, ya sha wiwi da kudin, an biyo sa a guje ya nufo gidansu
.
To yaya za a kwashe kenan?
Duk wannan rikicin a cikin gidan Jatau za a kwashe shi.
Ku nemi littafin GIDAN JATAU domin jin rikicin da ake yi.
........................
A matsayin barka da sabuwar shekara 2017, an rage ma littafin farashi daga naira 100 zuwa naira 50. Yana nan an sake sa akan naira 50 daga yau har zuwa 2nd na watan January. Masu bukata sai su hanzarta nemansa akan rabin farashinsa kafin a mayar dashi kudinsa na asali. Yana nan akan okadabooks yana jiran ku.
NECTAR BOY
http://okadabooks.com/book/about/gidan_jatau__adult_only_18/11518

Comments
Post a Comment
Rubuta ra'ayin ka