ABUN KUNYA

Akwai wata yarinya da muka hadu da ita online, muna yawan chat da ita, har muka shaqu sosai. In dai ana maganar idanuwa ne, to Zee ta mallaka. Ban taba ganin complete pics dinta ba, amma wanda take tura min shine iyaka fuska. Kuma kullum tana sanye da nose mask kamar me corona. Ai na zaqu inga Zee, gashi mun shaqu sosai har mun fara soyayyar online. 
Ranar da muka yi da ita cewa zamu hadu, shine na gayyaci abokina Hamzy muje joint din da zamu hadu. Haka muka je da yamma wajen 5pm na yamma. Bamu wani dade ba sai ga Zee tazo tare da wata qawarta mai kyau. Da farko ma nayi tunanin qawar ce Zee din, sai da Zee tayi magana naji muryarta sannan na gane ashe ita ce nan gefe tayi kama da yar rakiya unguwa. 

Na qare ma Zee kallo sosai tun daga sama har qasa. Ba yanda nake zato ba. Na dai yi fuska muka zauna aka kawo mana drinks. 
Muna cikin gaisawa sai na dauka wayata, nayi sauri na shiga whatsapp, na rubuta wa Hamzy message kamar haka, 
"Kai abokina ashe haka Zee dinnan take, yar guntuwa kamar wada. Ko nono babu, ga wani tafkeken lebe kamar slippers. Wallahi bana son ta yanzu, amma dai zan lallaba ta in kai ta dakin hotel tasha min bura da katon bakin nan. Sai in cita in gudu kawai. Ko gidan mu bazan bari ta sani ba wallahi".

Bayan na tura wa Hamzy message na zauna ina murmushi ina jiran reply dinsa. Shiru ban ga komai ba. Sai naji wayar Zee tayi alert alamun message, nayi sauri na duba whatsapp dina, ashe Zee na tura wa message ba Hamzy ba. Nayi saurin danna delete akan message dinnan. 
Garin sauri maimakon in danna 'delete for everyone's sai na danna 'delete for me'. 
Na shiga uku. Haka Zee ta gama karanta message dinnan, bata ce komai ba illa ta gyara zama taci gaba da shan drinks dinnan. 
Shin menene mafita ne jama'a??? 

Comments

Zafaffan Labarun Nectar Boy

YAN MADIGO

YAR TALLA COMPLETE

,CIN BABA NA

YAR TALLA COMPLETE 1-7

FADILA DA FATI

MAKARANTAR BODIN 1

KWARTAYEN ALHAJI

ANTY MAI RUWA

GIDAN MALAM

MATAR ALHAJI DA YAR'SA